fbpx
Sunday, March 7
Shadow

Jami’an rundunar ‘yan sandan jihar Delta sun kama wani mutum bisa laifin yin lalata da yarinya’ yar shekara bakwai

Jami’an rundunar ‘yan sandar jihar Delta sun kama wani mutum mai shekaru 73 da haihuwa mai suna Madumeye bisa zargin lalata da yarinya’ yar shekara bakwai.

Rahotanni sun bayyana cewa wanda ake zargin ya shiga hannu ne a ranar 19 ga watan Fabrairu, bayan da ake zarginsa da lalata da wata yarinya.

An bayyana cewa wanda ake zargin ya sanya yatsun sa cikin Matucinta wanda hakan ya haifar da canji daga ya rinyar da har mahaifiyarta ta lura da sauyin ‘yar tata.

Bayan Mahaifiyar ta gano hakan ne yasa ta tambayar ‘yar tata inda ta shaida mata wanda ya aikata mata lamari.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *