fbpx
Sunday, March 7
Shadow

Jihar Kano zata kafa kotu ta musamman dan hukunta masu karya dokar Coronavirus/COVID-19

Jihar Kano na shirin samar da Kotun tafi da gidanka dan hukunta masu karya dokar Coronavirus/COVID-19.

 

Gwamnan jihar, Dr. Abdullahi Umar Ganduje ne ya bayyana haka a ganawa da manema labarai inda kuma yace hakan ya zama dole dan ganin cewa an bi dokar dakile yaduwar cutar.

 

Yacs za’a iya samun cece-kuce akan wannan lamari amma hakan ba zai hana gwamnati hidimtawa jama’ar ta yanda ya kamata ba.

“Very soon we are coming up with mobile courts and Coronavirus marshals of over 1000 youths which will include Police, Civil Defense, and other Paramilitary Personnel to help in enforcing the use of face masks and obeying the protocols in the state.”

 

“There could be a public outcry, but public outcry cannot stop a serious government from serving her people. We will not be diverted from what is good for our people. This collaboration will continue between us.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *