fbpx
Sunday, April 18
Shadow

Jihar Kwara ta amince dalibai mata su rika saka hijabi a Makarantun Boko

Gwamnatin jihar Kwara ta amincewa Dalibai mata su rika saka Hijabi a makarantun Boko dake fadin Jihar.

 

Sakataren gwamnatin jihar, Mamma Jibrin ne ya bayyana haka a sanarwar da ya fitar Ranar Alhamis, ya kuma ce an amince a bude makarantun daka kulle a baya.

 

A baya dai an kulle wasu makarantu a jihar kan rigimar saka Dankwali data kunno kai.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *