Wani dan majalisar wakilai A jamhuriya ta biyu daga jihar Kano, Dakta Junaid Mohammed ya Allah yayi masa rasuwa.
Marigayi Junaid, ya rasu a yammacin Alhamis a gidansa da ke Kano bayan fama da rashin lafiya.
Dan uwa ga mamacin Dakta Ahmad shine yasanar da mutuwar tasa.