fbpx
Sunday, April 18
Shadow

Juventus ta kammala siyan babban dan wasa na farko a wannan kakar

Weston Mckennie ya koma kungiyar Juventus ne a matsayin aro tare da siyan shi daga kungiyar Schalke, yayin da yanzu Juventus ta yiwa dan wasan kwantirakin shekaru hudu wanda zai kare nan da kakar 2025 domin ya zama dan wasan ta na din-din-din.
Juventus ta siyan dan wasan Amurkan ne a farashin yuro miliyan 18.5 wanda ta tabbatar da cewa zata biya a cikin shekaru uku, kuma da yiyuwar ta kara baiwa kungiyar Shalke karin yuro miliyan 6.5 dangane da yanayin yarjejeniyar su da kuma tsawon kwantirakin dan wasan.
Confirmed: Juventus complete their first senior signing of the summer
 
Weston Mckennie joined the club on an initial loan deal with an option to buy from Schalke, as The Old Lady now have tied the American midfielder down a four-year deal which will run until the summer of 2025.

With the club confirming the initial fee of €18.5 million to be paid over three years. An addition €6.5 million in bonuses could also go to the Bundesliga side should un-named clauses be triggered over the course of the four years.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *