fbpx
Tuesday, March 9
Shadow

Kada a kara kudin man fetur yanzu, Saboda mutane na cikin matsin tattalin arziki>>Kungiyar ‘yan kasuwar Man fetur

Kungiyar ‘yan kasuwar Man fetur ta IPMAN ta nemi cewa kada gwamnati ta kara kudin man fetur din lura da halin da tattalin arzikin Najeriya yake ciki.

 

Hakan na zuwane bayan da karamin Ministan Man fetur din,  Timipre Sylva ya bayyana aniyar gwamnati ta kara kudin man fetur din.

 

Sakataren IPMAN, Danladi Pasali ya bayyana cewa a yanzu mutane na sayen man 1,500 dan su zuba a Motocin su wanda a baya ba’a cika samun haka ba. Yace saboda haka ba shawra bace me kyau kara kudin man.

 

Ya kuma bada shawarar cewa kamata yayi a basu matatun man kasarnan 3 su gudanar dasu, da hadin gwiwar takwarorinsu na kasashen waje tsaf zasu gudanar dasu yanda ya kamata.

The capacity of people buying the products is low now compared to before, for example, some people buy petrol of N1,500 for their cars but it was not like that in the past,” he told NAN in an interview on Wednesday.

 

We can look at other means because there are so many things in the oil template.

“There are so many charges in the template like the unnecessary marine charges that can be reduced and it can help reduce the tension, among other suggestions.”

 

IPMAN controls 80 percent of the downstream sectors of the industry and with our investments running into trillions, the government should give us the three refineries,” he said.

 

“We can run it successfully in collaboration with our foreign investors.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *