fbpx
Sunday, April 18
Shadow

Kamfanonin Dangote, BUA, da Tiamin Rice zasu dauki Matasan da Kwankwaso ya kai kasashen waje Karatu aiki

Kamfanonin Dangote, BUA, da Tiamin Rice sun bayyana aniyarsu ta daukar matasa 370 daga cikin wanda Tsohon Gwamnan Kano ya kai Karatu kasar Waje aiki.

 

An yi wannan sanarwa ne a jiya a Kano yayin taron nemawa matasan ayyukan yi.

 

Kamfanonin sun bayyana cewa zasu dauki matasan aiki ne dan rage rashin aikinyi, kamar yanda wakilansu a wajan taron suka bayyana. Hakanan sun nemi daliban da su rika kokarin samar da ayyukan yo maimakon su zama masu neman aikin.

 

Tsohon gwamnan Ya bayyana cewa, 13 daga cikin Wanda aka tura karatu kasar India sun samu ayyukan yi a kasar wasu kuma sun samu damar kara karatu Kyauta.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *