fbpx
Friday, March 5
Shadow

Kamin zuwan Coronavirus/COVID-19 idan ka tambayi mutane NCDC da yawa zasu ce maka jam’iyyar siyasace

Tsohon satan Kaduna ta Tsakiya a majalisar Dattawa, Sanata Shehu Sani ya bayyana cewa da yawa basu san hukumar kula da cututtuka ta Najeriya, NCDC ba.

 

Yace kamin zuwan cutar Coronavirus/COVID-19 Najeriya da yawa idan ka tambayesu hukumar ta, NCDC zasu zata ko jam’iyyar siyasace.

Shehu Sani dai na cikin masu sharhi akan Al’ummaran yau da kullun.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *