fbpx
Sunday, March 7
Shadow

Karuwa ta kashe abokin lalatarta bayan da ya biya bukatarsa amma yaki biyanta

Wata karuwa a Owerri ta jihar Imo ta kashe kwastomanta ta hanyar caka masa wuka.

 

Lamarin ya farune bayan da ya biya bukatarsa da ita amma ya kasa biyan kudin da yayi alkawarin bata inda rikici ya barke tsakaninsu.

 

Punchng ta ruwaito cewa, fusatattun matasa sun bangawa otaldin wuta inda ‘yan Kwana-kwana da ‘Yansanda suka taru suka kashe wutar.

 

Hukumar ‘yansandan jihar ta tabbatar da faruwar lamarin.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *