fbpx
Sunday, March 7
Shadow

Kayataccen ginin Makarantar Firamare da gwamna Zulum ke yi a jihar Borno

Wadannan hotunan ginin makarantar Firamare kenan na Fato Sandi, Jihar Borno me Azuzuwa 60.

 

Tsohon gwamnan jihar,Kashim Shattimane ya farasu inda a yanzu Gwamna Zulum ke kammalawa.

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *