February 21, 2021 by hutudole Tauraruwar fina-finan Hausa, Nafisa Abdullahi kenan a wadannan hotunan nata da take zauke akan kafafun hawa jirgin sama. Nafisa ta saka hotunan a shafinta na sada zumunta inda da dama suka sosu. Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa: Danna nan dan sauke manhajarmu ×