Rahotanni Daga Masarautar Kano.
Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero yakarbi bakuncin Dantakarar Shugabancin Kasar Niger Bazoum Mohamed Na Jam’iyyar PNDC TARYYA.
Dan takarar ya kai ziyarar ne Fadar sarkin kano a ranar Talatar data gabata.
Bayan ganwar tasu ne jim kadan Dantakar da twagarsa suka Dauki hotuna da Mai martaba Sarkin.