fbpx
Thursday, April 22
Shadow

Kiki Osinbajo ta maidawa wani mutumi martani wanda yace tana amfani da kudin yan Najeriya wajen kasuwanci

Yar Mataimakin Shugaban kasa, Kiki Osinbajo ta caccaki wani saurayi da yace tayi amfani da kudin Najeriya wajen kasuwanci.

Kiki Osinbajo tana Kasuwanci abubuwan ado da kuma kwalliya na mata, kawai ta saka wasu kaya da ta wallafa a shafinta na instagram domin tallatawa kwastomominta.

Kwatsam sai wani Mutune ya yi tsokaci akan shafinta, Inda ya rubuta “Ikon Allah ana amfani da Kudi yan Nageriya ana Kasuwanci.

Nan take cikin Kiki ta gargaɗe shi da ya fice daga shafinta.

Ta kara da cewa “Shin mutanen da iyayensu ba sa cikin gwamnati ta yaya suka fara kasuwancin ado da kwalliya?

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *