fbpx
Thursday, April 22
Shadow

Kiris ya hana matasa su kashe wani tsoho dan shekaru 60 da yayiwa yara 2 fyade

Hukumar tsaro ta NSCDC ta tseratar da wani dattijo me shekaru 60 da aka zarga da yiwa kananan yara fyade.

 

Lamarin ya farune a Fanawole dake jihar Oyo kamar yanda kakakin hukumar,  Oluwole Olusegun ya bayyana.

 

Ya bayyana cewa jama’ar gari ne suka sanar dasu halin da ake ciki inda kuma zuwansu wajan yasa suka dakatar da yunkurin kisa da kuma kona gidan wanda akw zargi.

 

Ya bada tabbacin cewa zasu gurfanar da wanda ake zargin da zarar sun kammala bincike.

“During interrogations and investigation from the alleged victim, it was gathered that the suspect was accused of penetrating the private part of the girls on the account of spiritual healing.

According to him, the intervention of NSCDC rescued the man and his house from being set ablaze.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *