fbpx
Sunday, March 7
Shadow

Kocin Real Madrid Zidane ya shigo da dan cikin sa Theo cikin tawagar yan wasan farko ta kungiyar

Real Madrid na fama da rikicin samun raunika a tawagarta wannan kakar, kuma hakan yasa ta dauko dan wasa daga cikin tawagar yan wasan ta masu karancin shekaru domin ya buga wasanni.

Dan wasan data dauko ba kowa bane face Thoe Zidane wanda ya kasance yaron kocin kungiyar Zinedine, wanda yanzu ya samu damar nuna bajintar sa a tawagar farko ta kungiyar yayin da kuma yake gudanar da atisayi tare da zakarun kungiyar bakidaya.

Theo ya kasance yaron Zidane na uku kenan daya samu damar shiga tawagar yan wasan farko ta Real Madrid bayan gola Luka da kuma dan wasan tsakiya Enzo, wanda yanzu duk sun bar kungiyar ta Real Madrid.

Real Madrid Boss Zidane promotes son Theo to first team squad

Recent Real Madrid news has been dominated by the club’s injury crisis and the club have been forced to turn to their youth team to supplement numbers for training and matchday squads.

Now, Theo Zidane – the son of the club’s boss Zinedine – has been promoted to the first-team squad and has been involved in training sessions with the stars of the club, as per Marca.

He is the third son of the boss to be deployed in the first-team squad following goalkeeper Luca and midfielder Enzo, who have both subsequently departed Real Madrid.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *