fbpx
Sunday, March 7
Shadow

Ku daina tsayawa jiran jami’an tsaro da basu da yawa, Ku rika tashi kuna kare kanku>>Gwamna Masari

Gwamnan Jihar Katsina, Aminu Bello Masari ya bayyana cewa yana kira ga jama’a da su tashi tsaye su rika hada kungiyoyin kare kansu daga maau kai musu hare-hare.

 

Ya bayyana cewa su daina jiran jami’an tsaron da basu da yawan da zasu iya basu kariya, kasancewar jihar na da jama’ar da suka kai sama da Miliyan 7.

 

Gwamnan ya bayyana hakane a wajan Wani taro da aka yi tsakanin Gwamnati da malam Addini inda yace suma suna da rawar da zasu taka wajan kawo karshen matsalolin tsaron.

 

Gwamna Masari yace kasancewar Najeriya kasa mafi karfin tattalin arziki a Nahiyar Africa maso yamma ne yasa ta dauki hankulan masu garkuwa da mutane ana kashe mutane, da kuma masu safarar Kwayoyi. Yace matsalar Boko Haram ta ragu amma matsalar Satar Mutane dan neman kudin Fansa har yanzu tana nan.

’Nigeria being the richest among countries in the Sahel region has suddenly drawn the attention of those engaged in kidnapping business and selling of guns and so on, because here, they can kidnap somebody and get N10,000, N50,000, N100,000 and millions more.

 

“There is no doubt that this country is facing divergent security challenges, although the problem of Boko Haram has reduced but banditry and kidnapping is still with us.

“The bandits started with rustling of cows later killings, kidnapping, raping of women and girls, burning of villages and food stuffs belonging to residents of the state.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *