fbpx
Sunday, April 18
Shadow

Ku kwantar da hankalinku, Bashin da muke ciyowa bai yi yawa ba>>Gwamnatin Tarayya

Ministar kudi, Zainab Shamsuna Ahmad ta ce Najeriya ba zata samu ci gaba ba idan bata ranto kudi dan gina abubuwan ci gabanta ba.

 

Ta bayyana hakane yayin ganawa da manema labarai a fadar shugaban kasa a Abuja inda take kare yawan korafe-Korafen da ake kan ciyo bashin da gwamnati take.

 

Tace idan Najeriya bata ciyo bashi ba to za’a barta a bayane wajan ci gaba, sannan kuma indai ana amfani da bashin ta hanyar data kamata, wannan ba matsala bane.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *