Ana sa ran nan ba da jimawa ba, Jirgin sama mallakin gqamnatin tarayyar Najeriya zai fara aiki. Jirgin me suna Green Africa Airways zai fara aiki ne inda zai zama me saukin kudi fiye da sauran jiragen saman Najeriya.
Rahotanni sun bayyana cewa an kusa kammala duk wani abu ds ya kamata dan fara aikin jirgin.
Rahoton The Nation ya bayyana cewa idan Jirgin ya fara aiki, zai samar da yanayi me kyau ta yanda harkar jiragen sama na Najeriya zasu habaka sosai.