fbpx
Sunday, April 18
Shadow

Legas, Ibadan, Benin da sauran kasashen Yarbawa na tsaka mai wuya yayin da farashin kayan abinci ke ci gaba da tashi

Farashin kayan Abinci na ci gaba da hauhawa a jihohin Legas, Ibadan da sauran jihohin Yarbawa.

 

Tashin farashin kayayyakin na zuwane saboda yajin aikin kungiyar masu sayar da kayan Abinci da Nama ta AUFCDN.

 

Kungiyar na neman a biyata hakkin asarar da ta yi na Naira Biliyan 475 sannan kuma a baiwa membobinta kariya daga hare-haren da ake kai musu.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *