fbpx
Sunday, March 7
Shadow

Maganar Gaskiya Gwamnatin Buhari ta ban ‘yan Najeriya Kunya>>Attahiru Jega

Tsohon shugaban hukumar zabe me zaman kanta, Farfesa Attahiri Jega ya bayyana cewa gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari ba ta yi kokari ba.

 

Ya bayyana hakane a ganawar da yayi da Daily Trust.  Jega shine shugaban INEC a shekarar 2015, lokacin da shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya lashe zabe a karin farko.

 

Ya bayyana cewa mutanen Najeriya sun saka buri sosai akan gwamnatin shugaban kasa,Muhammadu Buhari amma sai shugaban ka basu kunya.

 

Jega ya bayyana cewa amma shugaban kasar na da damar gyara kuskuren da yayi idan yana da niyyar yin hakan yace amma maganar gaskiya gwamnatinsa ta bada kunya.

“Unfortunately, he has disappointed so many people. He still has time to correct things if he has the capacity to do that. But frankly, his government has been very disappointing. Many people wish him well but are worried about the direction the country is taking,” he said.

 

Governance has been very poor at the federal level and many of the states, that is why we are seeing challenges everywhere; whether it is insurgency, banditry, armed robbery or other things,” he added

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *