fbpx
Sunday, April 18
Shadow

Magidanci ya saki matarsa ya auri ‘yar aikin gidansa, Saidai matar ta kai kara kotu inda tace bata yadda ba

Wata mata ta maka mijinta a Kotu inda take neman a sasantasu bayan da ya sake ta ya auri ‘yar aikin gidansu.

 

Matar wadda suke da yara 2 da mijin, ta bayyana cewa abin ya matukar bata mamakin yanda mijinta ya mata haka.

 

Matar ta kara da cewa tana son mijinta sosai amma ta kasa gane dalilib da yasa ya mata wannan abu. Saidai a nasa bangaren mijin yace ba zai canja matsayinsa ba. Ya zargi matarsa da ragwanci inda yace bata aikin komai a cikin gidan, ta barwa ‘yar aikinta ta rika kowane aiki.

 

Yace matar tasa ta fi baiwa wayarta Mubimmanci fiye dashi, koda a karshen mako da babu aiki bata tabuka komai.

 

Yace tunda dai me aikin ce ke komai kawai shiyasa ya yanke Shawarar ta zama matarsa. A karshe dai kotu  ta amince da kashe Aure.

– On two occasions, Elders had sat them down in trying to help matters but there had been no change.
All what the wife did at home was just busy issuing instructions to their maid whilst she would be seated carried away with the phone.
The hubby further told the Court that even during on weekends when not working, his wife would never bother to cook for him his favorite meals as she used to do in the early days of their marriage, but would instead get busy preparing herself to go attend Kitchen Party Committees, coming back drunk in some cases a thing she never used to do in the past.

– The hubby went further asking the Court to carefully look at the long nails of his wife if really that kind of a woman could do any house Chores. So in as far as he was concerned, the maid was now going to be his wife since she was the one who was being asked to do everything at home including caring for the kids.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *