fbpx
Sunday, March 7
Shadow

Majalisar Dokokin Jihar Kano ta magantu kan Babura masu kafa Uku

Majalisar Dokokin Jihar Kano tayi kira ga Gwamna Abdullahi Umar Ganduje da ya tsaftace tare da kawo gyara cikin sana’ar Adaidaita Sahu ta hanyar tsayar da yiwa sabbi rajista da kuma tsame matuka masu karancin shekaru da masu ta’ammali da miyagun kwayoyi.

Idana zaku iya tunawa matuka babura masu kafa uku sun shiga ya jin aiki ne sakamakon kudirin gwamnatin jihar Kano na karbar Harajin Naira 100 ga masu baburan, hakan ne ya fusata matuka baburan tsunduma ya jin aikin kwanaki uku.

Sa dai a karshe an shawayo kan matsalar bayan da kungiyar ‘yan kwadago ta shiga al’amarin.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *