fbpx
Sunday, March 7
Shadow

Manya-Manyan Jiragen ruwa 19 sun nufo Najeriya cike da man fetur da kayan Abinci>>NPA

Hukumar kula da tashoshin jiragen Ruwa ta kasa, NPA ta bayyana cewa tana tsammanin jiragen ruwa 19 dauke da man fetur da sauran kayan abici zuwa Najeriya.

 

Tace jiragen zasu karaso ne tsakanin 15 zuwa 25 ga watan Janairu.

 

Kamfanin dillancin labaran Najeriya,NAN ya ruwaito cewa NPA ce ta fitar da sanarwar inda tace jiragen zasu iso ne ta tashar ruwan Legas.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *