fbpx
Sunday, April 18
Shadow

Masana kimiyya sun yo na’urar da zata rika samar da wutar lantarki daga jikin dan Adam

Masana Kimiyya sun yo wata sabuwar na’ura da zata rika samar da Wutar Lantarki daga jikin dam Adam.

 

A bincikensu, sun gano cewa jikin dan Adam na samar da zafin da ya kai Digiri 37 a ma’aunin Celcius,  saidai yana da kariya tsakaninsa da fatar mutum.

 

Wannan sabuwar na’ura da aka yo, za’a rika sakata kamar zobe ko kuma abin hannu. Zata rika zuko zafin jikin mutum tana mayar dashi wutar lantarki data kai Volt 1.

 

Wannan wutar lantarki zata iya samarwa da kananan abubuwan da mutum ke amfani dasu irin su Agogo da sauransu lantarkin da zasu yi amfani dashi maimakon Batiri.

 

An yi wannan bincikene a jami’ar Colorado Boulder dake kasar Amurka. Daya daga cikin wanda suka yi wannan bincike, Jianliang Xiao ya bayyana cewa nan gaba ba sai mutane sun rika amfani da batiri a wajan amfani da abubuwa kanana ba.

 

“Whenever you use a battery, you’re depleting that battery and will, eventually, need to replace it. The nice thing about our thermoelectric device is that you can wear it, and it provides you with constant power.”

During outdoor activities, the side of the device that isn’t harvesting your body heat (the “cold-side”) also deflects solar radiation and increases something called “radiative sky cooling” to make it more efficient.

This process cools an object by allowing heat to escape the atmosphere as a particular wavelength of light into the universe. Similar principles have been used in the past to create solar panels that are able to generate electricity at night.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *