fbpx
Sunday, April 18
Shadow

Matasa Masu Zanga-zangar SARS sun sace min Dala Miliyan 2 da Naira Miliyan 17 >>Sarkin Legas

Sarkin Legas, Oba Rilwan Akiolu ya bayyana cewa matasa masu zanga-zangar SARS sun sace masa Dala Miliyan 2 da Naira Miliyan 17.

 

Ya bayyana hakane a wajan wani taro da aka yi ranar Laraba.

 

Yace dama yana so ya gayawa mutane. Matasan dai sun yi kaca-kaca da fadar sarkin Legas din inda suka kwashe kayan Amfani ciki hadda sandsr girmansa a wancan Lokaci.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *