fbpx
Sunday, April 18
Shadow

Motoci dauke da Kayan Abinci daga Arewa sun fara Kauracewa Kudu inda suka tafi dasu kasashen waje

Motoci dauke da Albasa daga Jihar Sokoto sun shiga kasashe Makwabta da ita maimakon kaita Kasuwar Sasa dake Jihar Oyo inda aka yi rikici aka Kashe Hausawa.

 

Shugaban Kungiyar Masu sayar da Albasa, Aliyu Isa yace kai Albasar kasashen waje bashi da alaka da rikicin kasuwar Sasa.

 

Daily Trust ta ruwaito cewa, Motocin Albasa 100 ne dake dauke da Albasar Tan 4000 suka shiga kasashe Makwabtan Najeriya daga Jijar Ta Sakkwato.

 

Hakanan a wani Rahoto me kama da wannan ma an samu cewa motocin abinci sun fara fita kasashen Cameroon da Nijar da kayan Abinci maimakon kudu.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *