fbpx
Sunday, April 18
Shadow

Mulki be tsone min ido ba, idan saukata daga mulki zai kawo zaman Lafiya a Zamfara zan iya sauka>>Gwamna Matawalle

Gwamnan jihar Zamfara, Bello Matawalle ya bayyana cewa shi Mulki be tsone masa Ido ba, ya bayyana hakane a ganawar da aka yi dashi a Channelstv.

 

Yace idan saukarsa daga mulki zata kawo zaman lafiya a Zamfara zai iya sauka. Yace komai dan jama’ar jihar yake idan ba dansu ba, ba zai rika hana idonsa bacci ba saboda matsalar tsaro.

 

Ya kuma bayyana cewa, yana goyon bayan duk wani mataki da gwamnati zata dauka dan kawo zaman lafiya a jiharsa.

 

How can I be intimidated? If I know that my resigning can make the residents sleep with their eyes closed, I can resign today. I am not that power monger, since I came to this power, I have not been that zealous that I must be a governor, no, because I am doing it because of my people.

 

“If not for my people, I will not be having sleepless night trying to protect the lives and property of the people of Zamfara State,” he said.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *