fbpx
Sunday, April 18
Shadow

Mun samu bayanan Sirri cewa ana amfani da jirgin sama wajan kaiwa ‘yan Bindigar Zamfara Makamai>>Fadar Shugaban kasa

Kakakin shugaban kasa, Malam Garba Shehu ya bayyana cewa gwamnati ta dauki matakin hana jiragen sama shawagi a jihar Zamfara ne saboda bayanan Sirri da ta samu.

 

Ya bayyana hakane inda yace sun samu bayanai cewa ana kaiwa ‘yan Bindigar makamai ta jiragen sama masu saukar Angulu.

 

Sannan kuma ana musayar gwal da makamai a tsakanin ‘yan Bindigar da abokan huldarsu.

 

He said, “Even in Zamfara, there is a strong suspicion that some of those choppers are being used to ferry arms for bandits and also to evacuate gold and illegally smuggled out of the country, so the country loses everything in the mining.

“As you are aware, the Nigerian gold market is a big business and the government wants to do two things at the same time by doing this; end banditry and economic sabotage through the smuggling of gold.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *