Tauraron fina-finan Hausa, Nazir Ahmad Sarkin Waka ya bayyana cewa ya fi Sheikh Abduljabbar Kabara Ilimi.
Ya bayyana hakane a wani Bidiyo da ya wallafa a shafinsa na sada zumunta inda yake martani ga mabiya Malamin da suke caccakarsa kan njna fushi da kalaman da aka zargi Malamin da yi.
Sarkin Waka ya bayyana cewa malamai bai kamata su zauna da Sheikh Abduljabbar Kabara ba saboda Soki Burutsu kawai zai ta musu ba Hujjar Hadisi da aya zai kawo ba.
https://www.instagram.com/tv/CLBZReCJnT6/?igshid=26b6vfsr3n0v