fbpx
Sunday, March 7
Shadow

Najeriya ta kama hanyar Rushewa>>Bishops suka yi gargadi

Manya-Manyan Bishops karkashin kungiyarsu ta CBCN sun koka da cewa Najeriya ta kama hanyar Rushewa.

 

Sun bayyana hakane ta sanarwar da suka fitar daga bakin Shugabansu, Archbishop Augustine Akubueze.

 

Sunce yanda Shuwagabannin suka gaza, Mutane suka fata tashi tsaye dan baiwa kansu kariya, sannan kuma wasu daga yankuna daban-daban na kasar ke kiran a yi yaki, alamace ta cewa kasar ta kama hanyar da bata da tabbasa

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *