fbpx
Sunday, April 18
Shadow

Najeriya zata yanke wutar lantarkin da take baiwa kasashen Benin da Nijar Saboda bashin Biliyan 2.6

Najeriya na shirin yanke Wutar lantarkin da take baiwa kasashen Benin da Nijar saboda bashin Naira Biliyan 2.60 da suka kasa biya.

 

Hukumar kula da wutar lantarki ta kasace ta sanar da bashin a wani Rahoton data fitar.

 

A watan Disamba na shekarar 2019, Gwamnatin Tarayya ta yi irin wannan barazanar ga kasashen Togo, Benin da Nijar din.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *