fbpx
Sunday, April 18
Shadow

NDLEA ta cafke wasu Dillalan tabar wiwi a jihar Dalta

Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa (NDLEA) ta cafke wasu mutane uku bisa laifin safarar buhu 690 na tabar wiwi mai nauyin kilogiram 414.

Rundunar tayi Nasarar kama biyu daga cikin wadanda ake zargin, da suka hada da Anthony Osoria da Onyeka Okoronkwo.

Kwamandan hukumar na jihar, Obiefule Dennis, shine shaida hakan ga Manema labarai.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *