fbpx
Tuesday, March 9
Shadow

PSG na harin aro Dele Alli daga kungiyar Tottenham

Tsohon kocin kungiyar Tottenham wanda yake jagorantar PSG, Mauricio Pochettino na son ya aro tsobon dan wasan shi Dele Alli daga kungiyar Spurs, yayin da shima dan wasan yake da ra’ayin barin kungiyar.

Dele yana son barin kungiyar Tottenham ne domin ya samu damar buga wasanni sosai kuma yana girmama kungiyar tashi, yayin da ita kuma kungiyar Tottenham har yanzu bata gamsu da barin dan wasan ya canja sheka ba inda take cigana na nazari akan hakan.

PSG keen on Dele Alli loan from Tottenham.

PSG are very keen to sign Dele Alli on loan.

Pochettino wants him and Dele is pushing to leave Tottenham – he respects the club but he wants to play.

Tottenham at the moment are *not* convinced yet and they’re taking time. The deal is not ‘easy’.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *