fbpx
Sunday, March 7
Shadow

Rahotanni sun tabbata za’a cike Azumi 30 a Najeriya

Da alama Najeriya tabi jerin Sauran kasashan Duniya wajan jinkirta sauke Azumin watan Ramadana wanda a yanzu watan ya kai kwana 29 wanda yayi dai dai da 22 ga watan Mayu.

 

Rahotanni sun nuna ba’a samu ganin jinjirin watan Ramadan ba a hukumance wanda hakan ya sanya za’a cike Azumi 30 wanda Bikin karamar sallah zai kasance ranar Lahadi 24 ga watan Mayu.

 

Sanarwar hakan na kunshe ta ckin shafin majalisar koli ta kasa kan harkokin musulunci dake da reshe a Abuja.

Haka zalika fadar mai martaba Sarkin musulmi ta fidda sanarwar cike Azumi 30 a Najeriya a hukumance.

 

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *