Gwamnan jihar Naija, Abubakar Bello ya bayyana cewa sace daliban Kagara ba zai taba sashi yayi Murabus daga Mukaminsa ba.
Ya bayyana hakane a yayin ganawa da manema labarai.
Saidai ya bayyanawa The Cable cewa suna kokarin ganin aan kubutar da daliban makarantar.
“I am not considering resigning anything”, adding that “this is the first time students are being kidnapped in this state”.