fbpx
Tuesday, March 9
Shadow

Saurayi ya auri budurwarsa data rasu a Bauchi

Wani Saurayi, Muhammad Salisu, daga jihar Bauchi ya auri budurwarsa, Halima duk da cewa ta mutu.

 

Salisu ya biya kudin sadaki 2,000 ga iyalan budurwarsa inda kuma aka daura musu auren. Blueprint ta ruwaito cewa, tun da ranta, Halima ta sha Alwashin ko da ta mutu sai ta auri Salisu.

 

Lamarin ya farune a Abujan Kwata dake jihar.

 

Shugaban hukumar shari’a ta jihar, Malam Bahajatu Nasir ya tabbatar da faruwar lamarin inda yace an kama wanda suka daura auren saboda ya sabawa shari’a.

“So, even the ones that were already married will have the marriage dissolved immediately any of the two dies. If your spouse dies, you can marry another person. But in the case of this man that reportedly married a dead woman, the marriage is null and void as it is contrary to islamic teachings”. The cleric clarified.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *