fbpx
Sunday, April 18
Shadow

Shi yace min yana so>>Wata mata da aka kama tana lalata da yaro dan shekaru 13

An kama wata mata Turmi da tabarya tana lalata da Karamin Yaro dan shekaru 13 a gidan su yaton.

 

Mahaifiyar yaron ce ta kamasu inda kuma nan da nan ta gayawa ‘yan sanda suka zo suka kama matar da zargin cin zarafin yaron.

 

Kakakin ‘yansanda, Paul Nyathi ya tabbatar da faruwar lamarin inda yace suna kan bincike. Lamarin ya farune a yankin Houghton Park dake kasar Zimbabwe.

 

Da H-Metro ke hira da matar, ta bayyana cewa bai kamata a kamata kamar wata me laifi ba dan bata aikata laifin komai ba, yaron ne ya kaita gidansu kuma bata san gidansu bane. Tace kuma aun yi amfani da Kwaroron roba dan haka bata ga amfanin kamata ba.

What did I do wrong and how did I know his house if he hadn’t called me?

We had protected sex and I do not see any reason why I can be treated like a thief or robber

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

1 Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *