fbpx
Sunday, April 18
Shadow

Shin rigakafin Coronavirus/COVID-19 zai magance yunwa?>>Sanata Dino Melaye ya tambayi gwamnati

Sanata Dino Melaye ya tambayi gwamnati game da rigakafin cutar Coronavirus/COVID-19 da aka kawo mata.

 

A jiyane dai aka kawowa Najeriya Rigakafi cutar Coronavirus/COVID-19 din Miliyan 3.94 wanda za’a farawa shugaba Buhari da sauran manyan jami’an Gwamnati.

 

Da yake mayar da martani kan Lamarin, Sanata Dino Melaye ya tambayi cewa shin wannan rigakafin zai yi maganin yunwa, yayi maganin garkuwa da mutane da ta’addancin dake addabar Najeriya?

Covid vaccine dey cure hunger? The vaccine go stop terrorism, bandits and kidnapping? If no….Bubu comot for road jare. Give me boli make i chop i beg. SDM,” he wrote.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *