Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya amince da baiwa ECOWAS tallafin dala Miliyan 20 dan yakar ta’addanci.
Wannan alkawali ne wanda gwamnatin Najeriya ta yi a baya wanda shugaban kasar kuma ya cikashi. Sannan a Najeriya ma, Shugaban kasar ya amince da fitar da dala Miliyan 80 dan yakar ta’addanci a Arewa maso yamma da Arewa maso Gabas.
Shugaban ya bayyana hakane da kansa a wani jawabi da yayi wajan taron kungiyar ta ECOWAS inda kuma ya bada shawarar cewa a rage yawan ma’aikatam kungiyar.
”We have already directed the immediate remittance of the sum of $20 million pledged by Nigeria to the pool account of the ECOWAS Action Plan to fight terrorism, while the sum of $80 million is to be disbursed for the fight against terrorism in the Northeast and banditry in the Northwest of Nigeria for the year 2020.