fbpx
Sunday, April 18
Shadow

Sojoji da DSS sun yi Yunkurin kama me korar Fulani, Sunday Igboho amma abin ya faskara

Sojoji da jami’an ‘Yansandan farin kaya na DSS sun yi yunkurin kama me korar Fulani, Sunday Igboho.

 

Tsohon Ministan Sufurin jiragen sama,  Femi Fani Kayode ne ya bayyana haka inda yayi Allah wadai da lamarin. Yace da suna son ganinsa da kawai gayyatarsa zasu yi.

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *