fbpx
Sunday, April 18
Shadow

Tag: Atiku Abubakar

Ban yi karar Atiku ba>>Babban Lauyan Gwamnati

Ban yi karar Atiku ba>>Babban Lauyan Gwamnati

Uncategorized
Bayan da suka da caccaka ta yi yawa akan karar da ake zargin ya shigar kan cewa Tsohon mataimakin Shugaban kasa, Atiku Abubakar ba dan Najeriya bane, Babban Lauyan Gwamnati, Abubakar Malami ya bayyana cewa bai Shigar da kara akan Atiku ba.   Malami ya musanta hakane a wata sanarwa da ya fitat ta hannun kakakinsa, Umar Jibril Gwandu.   Yace wannan abune da aka yi shi tun Shekarar 2019 amma yanzu an daukoshi ana yamadidi dashi kamar wani Sabon Labari.   Yace Jam'iyyar APC ma a nata bagaren ta shigar da irin wanna kara inda take cewa Atiku ba dan Najeriya bane Asalinsa. “The issue had already been widely reported by the media since April 2019. It is unfortunate that stale news stories capable of causing confusion are repackaged and presented to the gene...
Ku yiwa kasa addu’ar zaman Lafiya>>Atiku Abubakar ga ‘yan Najeriya

Ku yiwa kasa addu’ar zaman Lafiya>>Atiku Abubakar ga ‘yan Najeriya

Siyasa
Tsohon mataimakin Shugaban kasa, Atiku Abubakar ya bayyana cewa, 'yan Najeriya musamman Kiristoci su tashi su yiwa kasa addu'ar zaman Lafiya.   Ya bayyana hakane a sakon Easter da ya aike inda yace lokaci ne da ya kamata a yi amfani dashi waja yiwa kasa addu'a ba shagali kadai ba.   Yace Allah ya umarcemu da mu so makwabtanmu kamar yanda muke son kan mu. Da hakane yace yana kira ga ayi soyayyar juna.   “Therefore, on this occasion of Easter celebration, I urge all Nigerians to take time to pray first of all for peace to return to the country and also for unity. “Nigeria is at the precipice of insecurity, poverty and, most unfortunately, disunity. These are challenges, not impediments.
Buhari ba zai iya magance matsalar Najeriya ba, sai mun tallafa masa, ya kamata a fitar da kudi a baiwa Talakawa>>Atiku Abubakar

Buhari ba zai iya magance matsalar Najeriya ba, sai mun tallafa masa, ya kamata a fitar da kudi a baiwa Talakawa>>Atiku Abubakar

Siyasa
Tsohon mataimakin shugaban kasa,  Alhaji Atiku Abubakar ya bayyana cewa, Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ba zai iya magance matsalar Najeriya ba   Yace a matsayinsu na 'yan Adawa sai sun sa hannu wajan tallafawa gwamnati kawo karshen matsalolin kasarnan.   Atiku yace maganar labarin da jaridar Bloomberg ta buga ne cewa Najeriya ta kama hanyar zama kasa ta 1 a Duniya da ta fi yawan marasa aikin yi ne ya tayar masa da hankali.   Atiku yace matsalar tsaro da ake fuskanta a yanzu, ta samu ne dalilin rashin aikin yi na matasa. Yace a baya sun bayar da shawara kan yanda za'a magance matsalar amma aka yi burus aka ki dauka.   Yace sun bada shawarar cewa a duba duk wani gida da basa samun akalla Dubu Dari 3 a shekara, a rika basu tallafin Dubu 5 duk wata...
Dole Buhari ya yi bincike kan harin da aka kaiwa Gwamna Ortom da kuma yiwa bangaren tsaro garambawul>>Atiku Abubakar

Dole Buhari ya yi bincike kan harin da aka kaiwa Gwamna Ortom da kuma yiwa bangaren tsaro garambawul>>Atiku Abubakar

Uncategorized
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar ya bayyana cewa ya kamata shugaba Buhari yayi bincike sosai han harin da aka kaiwa gwamnan jihar Benue, Samuel Ortom.   Ya bayyana cewa akwai kuma bukatar a yiwa bangaren tsaro Garambawul duk da cewa shugaban bai dade da canja shuwagabannin tsaro ba.   Atiku yace yana Allah wadai da harin.   “I hereby call for a thorough investigation into the matter and restate the need for a rejig of the nation’s security architecture and a constitutional framework that empowers the states to control their internal security,” he tweeted.  
Akwai matsaloli da yawa da ya kamata ace an magance ma ‘yan Najeriya su ba gyaran matatun mai ma>>Atiku Abubakar

Akwai matsaloli da yawa da ya kamata ace an magance ma ‘yan Najeriya su ba gyaran matatun mai ma>>Atiku Abubakar

Siyasa
Tsohon mataimakin shugaban Najeriya, Atiku Abubakar ya soki gwamnati kan ware dala biliyan ɗaya da rabi domin a gyara a matatan mai na Fatakwal. A wasu sakonni da ya wallafa a shafinsa na Twitter, Atiku Abubakar ya bayyana matakin da "rashin tattalin kalilan kuɗin da ake dasu" ana fama da dimbin matsalolin tattalin arziki. Sannan ya ce har yanzu ana kan karbo bashi wajen aiwatar da manyan ayyuka a ƙasar. "Basusukan da ake bin Najeriya ya ƙaru daga naira tirliyan 12 a 2015 zuwa naira triliyan 32.9 a 2021." Atiku ya bada misali na taɓarɓarewar tattalin arziki wanda sanin kowa ne a ciki da wajen ƙasar. Ya ce rashin aikinyi ya karu da kashi 33 cikin 100 ga kuma hauhawan firashin kayayyakin masarufi. Atiku ya ce akwai fannoni da dama da ke bukatar a mayarda hankali wajen farfado da tattali...
Atiku Abubakar ya nemi kotu ta hana yunkurin hanashi takarar shugaban kasa a 2023

Atiku Abubakar ya nemi kotu ta hana yunkurin hanashi takarar shugaban kasa a 2023

Uncategorized
Tsohon mataimakin shugaban kasa,  Alhaji Atiku Abubakar ya nemi babbar kotun tarayya dake Abuja ta dakatar da karar da aka shigar dake neman hanashi takara a shekarar 2023.   Atiku ya gayawa Kotun cewa karar da aka shigar akansa bata da wani tushe.   Wani lauya, Nanchang Ndam ne ya shigar da karar inda yace karar da aka shigar akan Atikun kawai zata batawa Kotu Lokaci ne. Yace kundin tsarin mulki ya bashi damar tsayawa takara.   Kotun dai ta tsayar da ranar 4 ga watan Mayu dan ci gaba da shari'ar.   “Whether by section 25 of the Constitution of the Federal Republic of Nigeria, 1999 (as amended), is the sole authority that spells out ways by which a person can become a Nigerian citizen by birth? “Whether by the provisions of section 131(a) of t...
Mawakan Najeriya,  Burna boy, Wizkid da Tiwa Savage sun lashe kyautar waka ta Duniya, Grammy award

Mawakan Najeriya, Burna boy, Wizkid da Tiwa Savage sun lashe kyautar waka ta Duniya, Grammy award

Nishaɗi
Mawakin Najeriya,  Burna Boy ya lashe kyautar Waka ta Duniya, Grammy award.   Ya lashe kyautar ne da kundin wakarsa na Twice as Tall.   A martaninsa, Burna boy ya bayyana cewa dama yasan watarana zai yi nasara saboda duk abu me kyau na bukatar a masa tsari. https://twitter.com/burnaboy/status/1371216780828553224?s=19   Ya saka hotonsa tare da mahaifiyarsa inda suke murnar wannan nasara da ya samu tare.   https://twitter.com/burnaboy/status/1371221777859371018?s=19   Shima Mawakin Najeriya, Wizkid ya lashe kyautar ta Grammy a wakar da suka yi da Beyonce ta Brown Skin Girl.   Itama Mawakiya Tiwasavage ta yi nasarar lashe Kyautar ta Grammy a wakar da suka yi da Coldplay.   Sanata Shehu Sai ya tayasu Murna. &nbs...
Bana fatan hakan ta sake faruwa ga kowa>>Atiku Abubakar yayi farin ciki da Sakin Daliban Jangebe

Bana fatan hakan ta sake faruwa ga kowa>>Atiku Abubakar yayi farin ciki da Sakin Daliban Jangebe

Siyasa
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar yayi farin ciki da sakin dalibai Mata na makarantar Jangebe, Talatar Mafara Jihar Zamfara.   Yace yana taya iyayen daliban Murna da wannan abin Farinciki. Ya kuma jinjinawa Jihar Zamfara da ta yi kokarin ganin an saki daliban.   Yace yana fatan gwamnati zata dauki matakin ganin cewa irin hakan bata sake faruwa ba.   As a father, I am delighted at the release of 279 students of GGSS Jangebe. Even as I rejoice with the families of the released, I hope and pray that the balance of the girls would soon regain their freedom and be rejoined with their families and loved ones.   No student, parent or indeed citizen should go through this ordeal again. I congratulate the Zamfara State government and all ...
Yauwa, Naji dadi da zaka sayar da matatun man fetur>>Atiku ya jinjinawa shugaba Buhari

Yauwa, Naji dadi da zaka sayar da matatun man fetur>>Atiku ya jinjinawa shugaba Buhari

Uncategorized
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya jinjinawa gwamnatin Shugaba Buhari bida maganar sayar da matatin man fetur.   A sanarwar da ya fitar a yau, Lahadi, Atiku ya bayyana yanda a zamanin Mulkinsu da Obasanjo ya nemi a sayar da matatun man amma a wancan lokaci, Shugaba Buhari ya soki wannan yunkuri.   Atiku yace duk da cewa wanda suka soki wannan kudiri nasa ne ke san aiwatar dashi amma yana farin ciki kuma yana jinjina musu. Yace abinda kawai yake kira shine a tabbatar an aiwatar dashi yanda ya kamata ta yanda 'yan Najeriya zasu amfana.   “For decades, I have championed the privatisation of our economy and full deregulation of our oil and gas sector, amongst other sectors, for greater service delivery and efficiency”, he wrote.   Eve...