
Kwanannan Gwamnan Bauchi zai Komo APC>>Inji Gwamna Babagana Umara Zulum
Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum ya bayyana cewa nan ba da dadewa ba gwamnan jihar Bauchi, Bala Muhammad zai koma jam'iyyar APC.
Zulum ya bayyana hakane a yayin gawar da kungiyar gwamnonin Arewa Maso gabas suka yi.
Yace yana godiya ga gwamnonin da suka bashi dama ya kai kungiyar tasu zuwa mataki na gaba.
Yace matsalar da yake samu kawai da gwamnan jihar Bauchi ne wanda yaki yadda ya koma APC, Daily Trust ta ruwaito Zulum na kara da cewa amma Insha Allahu kwanannan zai koma APC din.
“I want to express my appreciation to my colleague, the Governor of Bauchi State, and my other colleagues for giving me the support to take the North-East Governors’ Forum to a greater height and indeed to the next level.
“The only quarrel that I ...