fbpx
Sunday, March 7
Shadow

Tag: Borno

Idan an kamasu a rika yanke musu hukunci kawai, Tubabbun Boko Haram na yiwa kungiyar Leken Asiri su sake komawa cikinta>>Gwamna Zulum

Idan an kamasu a rika yanke musu hukunci kawai, Tubabbun Boko Haram na yiwa kungiyar Leken Asiri su sake komawa cikinta>>Gwamna Zulum

Tsaro
Gwamnan jihar Borno,  Babagana Umara Zulum ya bayyana cewa tubabbun Boko Haram da akewa horon canja hali na yiwa kungiyr Leken Asiri su sake komawa cikinta.   Ya bayyana hakane a wajan taron kungiyar Gwamnonin Arewa Maso Gabas.  Yace an samu tabbaci akan wannan lamari.   Gwamna yace dan haka akwai bukatar a sake duba wannan tsarin. Ya bada shawarar cewa abinda ya kamata kawai idan an kama 'yan Boko Haram a rika yanke musu hukuncin da doka fa tanada, saidai wanda aka saka kungiyar bisa tursasawa da kuma wanda kungiyar ke tsare dasu bisa karfin tsiya.   He said, “Your Excellencies, another aspect of the war against the insurgency that needs to be urgently reviewed or modified, is the issue of deradicalisation of Boko Haram terrorists, who have been captured o...
Bidiyon yanda hare-haren Boko Haram suka kasance a Borno

Bidiyon yanda hare-haren Boko Haram suka kasance a Borno

Tsaro
Da yammacin jiyane aka samu hare-haren Boko Haram a Birnin Maiduguri na jihar Borno inda suka harba makamai cikin garin da suka kashe mutane akalla 10.   Saidai sojojin Najeriya sun dakile harin.   Wasu daga cikin Bidiyon lamarin sun bayyana a shafukan sada zumunya kamar haka.   https://twitter.com/ModuBodai/status/1364381150286917632?s=19   https://twitter.com/femmtye/status/1364340357840986115?s=19   https://twitter.com/Osomhenjr10/status/1364368830831742976?s=19    
Gobara ta kashe mutane 3 da kone gidaje 600 a matsugunin ‘yan gudun hijira dake Borno

Gobara ta kashe mutane 3 da kone gidaje 600 a matsugunin ‘yan gudun hijira dake Borno

Tsaro
Mutane 3 ciki hadda jariri sun mutu a wata gobara data tashi ranar Talata a matsugunin 'yan Gudun Hijira dake Borno.   Shugaban hukumar bada agajin gaggawa ta jihar, SEMA, Yabawa Kolo me ya bayyana haka a yau Laraba.   Ta bayhana cewa 'yan Gudun Hijira 3,600 ne lamarin ya shafa inda tace zasu kai musu daukin abinci da sauran kayan Amfani, kamar yanda Premium times ta ruwaito.   “We lost three lives in the unfortunate fire outbreak. Two adults and an infant were burnt in the fire,”Mrs Kolo said. “About 600 shelters which make up a household were burnt down in the two outbreaks that occurred on Tuesday.”
Hotuna:Gwamna Zulum ya karrama Likita dan jihar Ogun da Miliyan 13.9 da kuma dankareriyar Mota saboda sadaukar da rayuwarsa yayin hare-haren Boko Haram

Hotuna:Gwamna Zulum ya karrama Likita dan jihar Ogun da Miliyan 13.9 da kuma dankareriyar Mota saboda sadaukar da rayuwarsa yayin hare-haren Boko Haram

Siyasa
Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum ya karrama wani Likita, Dr. Isah Akinbode wanda ya sadaukar da rayuwarsa a Monguno ya rika kula da jama'a duk da hare-haren Boko Haram.   Shekarun Likitan 22 yana hidimtawa jihar Borno.  Gwamna Zulum ya bashi kyautar kudi Miliyan 13.9 sannan kuma ya bashi kyautar dankareriyat Mota.   Wani abin burgewa da wannan Likita shine har saceshi sai da Boko Haram suka taba yi amma baisa ya bar jihar Borno ba.     Zulum gives N13.9m cheque and a car to a doctor from Ogun state who risked his life during the height of Boko Haram insurgency in Mongono to treat the residents in the General Hospital. Dr Isah Akinbode who was once abducted by Boko Haram, served Borno for 22 years as a doctor.
Boko Haram sun bude sansanoni a Adamawa da Yobe

Boko Haram sun bude sansanoni a Adamawa da Yobe

Tsaro
Rahotanni daga Adamawa da Yobe na cewa ana ganin gittawan mayakan Boko Haram inda ake tsammanin sun bude sabbin Sansanoni ne a jihohin.   A Yobe, Boko Haram ta bude sansani a Geidam da wasu sassa jihar, kamar yanda Punchng ta ruwaito. Wata Majiyar Tsaro ta bayyana sauran guraren da Boko Haram din ta bude sansanin da Tarmuqa da Yunusari. A jihar Adamawa kuwa akwai Mubi, Madagali da Gombi.  
Bidiyo da Duminsa:Yanda Sojojin Najeriya suka tarwatsa Hedikwatar Boko Haram a dajin Sambisa tare da rushe garin

Bidiyo da Duminsa:Yanda Sojojin Najeriya suka tarwatsa Hedikwatar Boko Haram a dajin Sambisa tare da rushe garin

Tsaro
A ci gaba da yaki da Boko Haram ta hanyar kutsawa dajin Sambisa da Sojojin Najeriya ke yi, sun kai hari a Hedikwatar Boko haram din, wani kauye da ake kira da sunan Izza.   An ji wani Soja da ya daki Bidiyon yana fadin nan ne Hedikwatar Boko Haram kuma mun lalata garin.   https://twitter.com/ottotgs/status/1359767033370525700?s=19
Boko Haram sun kaiwa sojojin Najeriya harin kwantan bauna inda suka kashe 3

Boko Haram sun kaiwa sojojin Najeriya harin kwantan bauna inda suka kashe 3

Tsaro
Boko Haram sun kaiwa Sojojin Najeriya dake baiwa ma'aikatan titi a Borno harin kwantan bauna inda suka kashe sojojin guda 3. Harin ya farune a ranar Juma'ar dsta gabata, kamar yanda Eonsintelligence ya ruwaito. Harin ya farune a kan tirin Goniri-Kafa.   Boko Haram ta kai harinne akan tawagar sojoji 2 dake da Sojoji 52, ta kuma kkna motar soji 1 da kotar aikin titi 1.