fbpx
Friday, March 5
Shadow

Tag: Coronavirus/COVID-19 Nigeria

An samu karin mutum 667 wanda suka harbu da cutar coronavirus a Najeriya inda a yanzu kasar keda adadin mutum 19,147

An samu karin mutum 667 wanda suka harbu da cutar coronavirus a Najeriya inda a yanzu kasar keda adadin mutum 19,147

Kiwon Lafiya
A rahoton da cibiyar dakile yaduwar cututtuka ta Najeriya ta fitar da sanarwar Kara samun mutum 667 wanda suka harbu da cutar coronavirus a fadin kasar. Haka zalika cibiyar ta lasafta jahohin da aka samu karin masu cutar kamar yadda rahoton ya bbayyana Lagos-281 Abia-48 Oyo-45 FCT-38 Ogun-37 Enugu-31 Ondo-23 Plateau-21 Edo-19 Delta-18 Rivers-18 Bayelsa-17 Akwa Ibom-17 Kaduna-14 Kano-12 Bauchi-9 Gombe-4 Osun-3 Benue-3 Nasarawa-3 Kwara-3 Ekiti-2 Borno-1. https://twitter.com/NCDCgov/status/1274101026853998594?s=20 Ya zuwa yanzu an sallmi mutum 6,581 baya ga haka an Samu mutuwar mutum 487.
Bayan samun kari mafi yawa 745 na wanda suka harbu da cutar coronavirus a Najeriya ya zuwa yanzu adadin masu cutar ya zarta 18,000

Bayan samun kari mafi yawa 745 na wanda suka harbu da cutar coronavirus a Najeriya ya zuwa yanzu adadin masu cutar ya zarta 18,000

Kiwon Lafiya
Cibiyar dakile yaduwar cututtuka ta Najeriya ta Samar da kara samun adadin mutum 745 Wanda suka kamu da cutar coronavirus a kasar, wanda kasar keda adadin mutum 18,480 masu dauke da cutar a fadin kasar. Haka zalika cibiyar ta lasafta jahohin da aka samu karin masu cutar. Lagos-280 Oyo-103 Ebonyi-72 FCT-60 Imo-46 Edo-34 Delta-33 Rivers-25 Kaduna-23 Ondo-16 Katsina-12 Kano-10 Bauchi-8 Borno-7 Kwara-5 Gombe-4 Sokoto-2 Enugu-2 Yobe-1 Osun-1. https://twitter.com/NCDCgov/status/1273748131373555713?s=20   Ya zuwa yanzu an sallami adadin mutum 6,307, baya ga haka an samu rahotan mutuwar mutum 475.
An rufe Majalisar Wakilai saboda fargabar coronavirus

An rufe Majalisar Wakilai saboda fargabar coronavirus

Uncategorized
Majalisar Wakilai ta rufe harabarta domin yin feshin magani sakamakon zargin bullar cutar coronavirus a majalisar.     Sanarwar hakan da hukumar gudanarwar majalisar ta fitar ta hannun wani mataimakin Darekta Titus Jatau ta ce za a rufe harabar Majalisar Wakilai na tsawon kwanaki biyu domin aikin feshin. Matakin ya jawo cece-ku-ce game da yiwuwar bullar cutar coronavirus a majalisar, yayinda wasu ke ganin hakan na da alaka da rasuwar Sanata Sikiru Adebayo Osinowo wanda cutar ta yi ajalinsa ‘yan kwanakin nan.   Sikiru Osinowo Dan Majalisar Dattawa ne Mai Wakilar Legas ta Gabas.     “An ba da izinin yin feshin maganin zango na biyu gobe (yau) Alhamis 18 da Juma’a 19 ga watan Yuni, 2020.     “Saboda haka ake bukatar du...
An samu karin mutum 587 wanda suka harbu da cutar coronavirus/covid-19 a Najeriya

An samu karin mutum 587 wanda suka harbu da cutar coronavirus/covid-19 a Najeriya

Kiwon Lafiya
Cibiyar dakile yaduwar cututtuka ta kasa NCDC ta sake fitar da sanarwar Kara samun mutum 587 Wanda suka kamu da cutar coronavirus a fadin kasar. Hukumar ta lasafta jahohin da aka samu Karin masu cutar. Lagos-155 Edo-75 FCT-67 Rivers-65 Oyo-56 Delta-50 Bayelsa-25 Plateau-18 Kaduna-18 Enugu-17 Borno-12 Ogun-12 Ondo-7 Kwara-4 Kano-2 Gombe-2 Sokoto-1 Kebbi-1. Yazuwa yanzu an samu adadin mutum 17,735 baya ga haka an sallami mutum 5,967.  
Covid-19: Mutum 31 sun mutum an sallami 274 a dai dai lokacin da adadin masu dauke da cutar coronavirus a Najeriya ya zarta 17,000

Covid-19: Mutum 31 sun mutum an sallami 274 a dai dai lokacin da adadin masu dauke da cutar coronavirus a Najeriya ya zarta 17,000

Kiwon Lafiya
Bayan samun karin 490 ya zuwa yanzu adadin wadanda suka harbu da cutar coronavirus a Najeriya ya kai 17,148. Cibiyar yaki da cututtuka ta Najeriya ta fitar da sake samun karin adadin mutum 490 Wanda suka kamu da cutar Covid-19 a fadin kasar. Cibiyar ta lasafta adadin jahohin da aka samu karin masu dauke da cutar. Lagos-142 FCT-60 Bayelsa-54 Rivers-39 Delta-37 Oyo-30 Kaduna-26 Imo-23 Enugu-19 Kwara-17 Gombe-11 Ondo-10 Bauchi-8 Ogun-7 Borno-6 Benue-1 https://twitter.com/NCDCgov/status/1273027750392102912?s=20 An samu adadin mutum 5,623 da aka sallama a kasar bayan samun mutuwar mutum 455.
An samu karin mutum 573 wadanda suka harbu da cutar coronavirus/covid-19 a Najeriya

An samu karin mutum 573 wadanda suka harbu da cutar coronavirus/covid-19 a Najeriya

Kiwon Lafiya
Cibiyar dakile yaduwar cututtuka ta fidda sanarwar sake samun adadin mutum 573 wanda suka kamu da cutar a fadin kasar. Cibiyar ta fitar da rahoton samun karin ne ta cikin shafin hukumar dake kafar sadarwa. Haka zalika NCDC ta bayyana jerin jahohin da aka samu karin masu cutar inda jihar legas ke kan gaba da yawan mutane 216, kamar yadda jaddawalin johohin ya nuna. Lagos-216 Rivers-103 Oyo-68 Edo-40 Kano-21 Gombe-20 FCT-17 Delta-13 Plateau-12 Bauchi-12 Niger-10 Kebbi-9 Ogun-8 Ondo-8 Abia-7 Nasarawa-5 Borno-1 Kwara-1 Benue-1 Anambra-1 https://twitter.com/NCDCgov/status/1272662896820928512?s=20 Ya zuwa yanzu Najeriya nada adadin mutum 16,658, masu dauke da cutar baya ga haka an sallami karin mutum 5,349, inda mutum 424 suka mutum.
Jihar Gombe ta zarce kowace jiha a yawan Masu Coronavirus/COVID-19 na Jiya

Jihar Gombe ta zarce kowace jiha a yawan Masu Coronavirus/COVID-19 na Jiya

Uncategorized
Sakamakon gwajin Coronavirus/COVID-19 na jiya ya nuna cewa jihar Gombe ta arewacin Najeriya ce tafi kowace jiya yawan masu cutar.   NCDC ta bayyana cewa Gombe ta samu katin mutane 73 yayin da Legas ke biye mata baya da mutane 68. Jimullar sabbin masu cutar da aka samu jiya a Najeriya sune 403. Mutane 13 ne suka mutu sanadiyyar cutar a jiya wanda ya kawo jimullar wanda suka mutu zuwa 420.
Sabbin dokokin shiga masallatai da Coci-Coci 8 da hukumar NCDC ta fitar

Sabbin dokokin shiga masallatai da Coci-Coci 8 da hukumar NCDC ta fitar

Uncategorized
A ranar Lahadi, hukumar Dakile yaduwar cututtuka ta Kasa NCDC, ta fidda sabbin dokokin da masallatai da Coci-Coci za su tabbatar an bi kafin a shiga wurin yin Ibada.   Hukumar ta ce a dalilin sassauta doka da ake yi domin kyale mutane su ci gaba da hidimomin su gami da zuwa wuraren ibada ta tsara sabbin dokoki da dole a lokacin da za a shiga masallaci ko coci.   Ga dokokin: 1 – Dole ko kai waye harda liman da ladan, kowa sai ya saka takunkumin fuska idan zai shiga masallaci ko coci.     2 – Duk wanda bashi da lafiya ya hakura da zuwa masallaci ko Coci. Sannan kuma a tabbata samar da na’aurar gwajin yanayin jikin mutum.     3 – A samar da bukitin ruwa da sabulu, sannan a jingine man tsafatce hannaye a wuraren shiga da lungunan m...
Covid-19: Cibiyar dakile yaduwar cututtuka ta shawarci Musulmai da suna gudanar da al’wala a gida kafin zuwansu masallaci don kaucewa yin amfani da mazubi guda

Covid-19: Cibiyar dakile yaduwar cututtuka ta shawarci Musulmai da suna gudanar da al’wala a gida kafin zuwansu masallaci don kaucewa yin amfani da mazubi guda

Uncategorized
Cibiyar dakile yaduwar cututtuka ta kasa ta zayyana wasu matakai da za ai amfani dasu a guraran ibadu domin kaucewa kamuwa da cutar coronavirus. Bayan sassauta takun kumin da aka sanya wajan bude guraran ibadu, cibiyar yaki da cututtuka ta shawarci al'umma da su bi matakan kariya da hukumar ta lasafta domin kaucewa kara samun yaduwar cutar coronavirus a kasar. Cikin matakan da cibiyar ta zayyana sun hada da rufe dukkan bandakunan da suke a guraran ibada ga masu amfani da wajan a yayin lokacin gudanar da ibadu. Haka zalika cibiyar ta shawarci musulmai da suna gudanar da al'wala tun kafin zuwansu wajan ibada domin kaucewa yin amfani da mazubi guda a lokaci daya wanda hakan kan iya yada cutura coronavirus. Baya ga haka cibiyar ta bayyana cewa ya zama wajubi ga duk masu zuwa gurara...
Coronavirus tayi sanadin mutuwar mutum 420 a Najeriya yayin da adadin yawan masu dauke da cutar suka zarta dubu goma 16

Coronavirus tayi sanadin mutuwar mutum 420 a Najeriya yayin da adadin yawan masu dauke da cutar suka zarta dubu goma 16

Kiwon Lafiya
Cibiyar dakile yaduwar cututtuka NCDC ta sake fidda sanarwar kara samun mutum 403 wanda suka harbu da cutar a fadin kasar. Baya ga haka cibiyar ta bada rahoton samun mutuwar mutum 420 wadanda suka mutu a sakamakon cutar covid-19. Sai dai a rahoton da cubiyar ta wallafa ta zayyana adadin jahohin da aka samu Karin masu cutar. Gombe-73 Lagos-68 Kano-46 Edo-36 FCT-35 Nasarawa-31 Kaduna-17 Oyo-16 Abia-15 Delta-13 Borno-13 Plateau-8 Niger-7 Rivers-7 Enugu-6 Ogun-6 Kebbi-3 Ondo-1 Anambra-1 Imo-1. https://twitter.com/NCDCgov/status/1272298693904027657?s=20 Ya zuwa yanzu adadin wadanda suka harbu da cutar ya kai 16,085, inda aka kuma sallami mutum 5,220