fbpx
Friday, March 5
Shadow

Tag: Coronavirus/COVID-19 Nigeria

Gwamnatin Tarayya Ta Haramta Wa Ma’aikatan Nijeria Fita Kasashen Waje Kan Kokarin Dakile Cutar CoronaVirus

Gwamnatin Tarayya Ta Haramta Wa Ma’aikatan Nijeria Fita Kasashen Waje Kan Kokarin Dakile Cutar CoronaVirus

Siyasa
Gwamnatin Tarayya ta haramtawa jami’anta da sauran ma'aikatanta fita kashashen waje, sakamakon barkewar cutar Coronavirus a fadin duniya wanda kungiyar lafiya ta duniya ta bayyana, kamar yadda Daily Trust ta ruwaito.   Sakataren Gwamnatin Tarayya (SGF), Mista Boss Mustapha ne ya bayyana hakan a ranar Talata da daddare bayan kammala taron tattauna da Shugaban kasa kan hanyoyin da zaa shawo kan cutar ta CoronaVirus.