fbpx
Friday, March 5
Shadow

Tag: Coronavirus/COVID-19

WHO ta cire Najeriya cikin kasashen sa zata baiwa Tallafin rigakafin cutar Coronavirus/COVID-19

WHO ta cire Najeriya cikin kasashen sa zata baiwa Tallafin rigakafin cutar Coronavirus/COVID-19

Kiwon Lafiya
Hukumar da zata baiwa kasashe mabukata tallafin cutar Coronavirus/COVID-19, COVAX Global Initiative wadda ke karkashin Hukumar Lafiya ta Duniya, WHO ta cire Najeriya daga jerin kasashen da zasu sami tallafin rigakafin cutar Coronavirus/COVID-19.   Gwamnatin tarayya a baya ta fadi cewa, zata samu tallafin Rigakafin cutar Coronavirus/COVID-19 100,000, saidai WHO kasashe 4 ne kawai daga Africa ta amincewa au karbi Rigakafin, sune kasar Africa ta Kudu, Cape verde, Rwanda, da Tunisia.   Wakilin WHO a Africa, Dr. Matsidiso Moeti ya bayyana cewa, ba zasu bayar da rigakafin cutar Coronavirus/COVID-19 ba inda za'a lalatashi. Yace kasashen da basu bada tabbacin cewa suna da tsarin da zasu yiwa rigakafin kyakkyawar ajiya ba an fitar dasu daga wanda za'a baiwa tallafin. “A...
Sai nan da 2022 duniya za ta wartsake daga cutar korona>>MDD

Sai nan da 2022 duniya za ta wartsake daga cutar korona>>MDD

Kiwon Lafiya
Al'ummar duniya ba za ta wartsake ba "har sai nan da 2022", a cewar ɗaya daga cikin manyan likitocin Majalisar Ɗinkin Duniya (MDD). Farfesa Helen Rees, wadda ke cikin kwamitin MDD kan annobar cutar korona, ta ce rigakafin farko-farko na cutar ba zai yi tasiiri ba sosai a kan sabbin nau'in cutar. Sakamakon haka ne, kamar yadda ta shaifda wa BBC, tasiirin allurar rigakafin ba zai yi ƙarfi ba har sai nan da 2022. Farfesar ta ce gwajin ƙarshe na rigakafin Novavax da Janssen ya nuna alamun nasara a kan sabon nau'in korona da aka samu a Afirka ta Kudu. Sai dai ta ce masana kiwon lafiya na nuna damuwa kan rigakafin AstraZeneca da na Pfizer saboda sun yi amfani ne da ƙwayoyin cutar na asali daga China, yayin da ake kara samun sabbin nau'in nau'i a ƙasashe. BBChausa.
Cin nama da yawa na kara hadarin kamuwa da cutar Coronavirus/COVID-19>>Majalisar Dinkin Duniya

Cin nama da yawa na kara hadarin kamuwa da cutar Coronavirus/COVID-19>>Majalisar Dinkin Duniya

Uncategorized
Majalisar Dinkin Duniya, Ofishin dake kula da Muhalli ya bada shawarar cewa rage cin nama zai taimaka wajan rage hadarin kamuwa da cutar Coronavirus/COVID-19.   Wakilin Majalisar yace, Maimakon yawan cin Nama, yana bada shawarar mutane su koma amfanida hatsi da kuma 'ya'yan itatuwa a matsayin Abinci.   Sannan kuka ya jawo hankali wajan inganta ayyukan noma.   “At a time when so much of the world continues to battle the COVID-19 pandemic, it’s never been more obvious that the well-being of people and animals, wild and farmed, are intertwined,” said Philip Lymbery, of Compassion in World Farming, which also backed the think tank.   “The intensive farming of billions of animals globally seriously damages the environment, causing loss of biodiversity...
Kasar Saudiyya ta haramtawa Amurka da wasu kasashe 19 shiga kasarta

Kasar Saudiyya ta haramtawa Amurka da wasu kasashe 19 shiga kasarta

Kiwon Lafiya
Haramcin shiga Saudiyya daga ƙasashe 20 ya fara aiki, a wani mataki da ƙasar ta ɗauka don daƙile yaɗuwar korona. A ranar Laraba ne gwamnatin Saudiyya ta sanar da haramta wa baƙi daga ƙasashe 20 shiga ƙasarta. Kuma haramcin ya shafi jami'an diflomasiyya da na lafiya, kamar yadda kamfanin dillacin labaran ƙasar na SPA ya ruwaito. Haramcin ya fara aiki tun da misalin ƙarfe 9 na dare agogon ƙasar. Kuma haramcin ya shafi duk wanda ya yi makwanni biyu a ɗaya daga cikin ƙasashen 20 kafin ya shigowarsa Saudiyya ko kuma ya yada zango a ɗaya daga cikin ƙasashen. Ƙasashe 20 da haramcin ya shafa: Argentina Haɗaɗɗiyar Daular Larabawa Jamus Amurka Indonesia Ireland Italiya Brazil Portugal Birtaniya Turkiya Afirka Ta Kudu Sweden ...
Jihohi sun ki baiwa gwamnatin tarayya hadin kai wajan sayo rigakafin Coronavirus/COVID-19

Jihohi sun ki baiwa gwamnatin tarayya hadin kai wajan sayo rigakafin Coronavirus/COVID-19

Kiwon Lafiya
Jihohin Najeriya in banda Legas da Oyo basa kokarin siyo rigakafin cutar Coronavirus/COVID-19.   Jihohi da dama irin su Delta, Filato, Ekiti, Gombe, Cross-River, da Bauchi da dai sauransu sun bayyana cewa basa wani kokarin siyo rigakafin cutar Coronavirus/COVID-19 din, suna jira ne gwamnatin taraya ta basu daga Kason da zata samo.   Gwamnatin tarayya a bangarenta ta bayyana matsalar siyasa da kuma matsaloli daga bangaren wanda zasu kawo rigakafin a matsayin abinda ke kawo cikas wajan zuwan rigakafin cutar. Gwamnati na jiran Rigakafin da ya kai 100,000 na Kamfanin Pfizer/Biotech.
Yan Najeriya na kokarin bin dokarka ta saka takunkumin rufe baki da hanci amma kai kana karyata>>PDP ta caccaki shugaba Buhari

Yan Najeriya na kokarin bin dokarka ta saka takunkumin rufe baki da hanci amma kai kana karyata>>PDP ta caccaki shugaba Buhari

Uncategorized
Jam'iyyar PDP ta caccaki shugaban kasa, Muhammadu Buhari saboda zuwa wajan sabujta rijistarsa ta APC a mahaifarsa Daura ba tare da saka takunkumin rufe baki da hanci ba.   Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya je Daura inda inda yake hutun kwanaki 4 dan yin wannan rinista kuma an ganshi a wajan rijiatar ba tare da saka takunkumin ba.   Kakakin PDP, Kola Ologbondiyan ya bayyana cewa wannan abin takaici ne yanda Shugaba Buhari ya saka dokar saka takunkumin rufe baki da hanci da kuma bada Tazara amma shi baya bin wannan doka.   Saidai a martanin bangaren shugaban kasar yace, ai idan mutum zai yi magana da manema labarai dole zai cire takunkumin dan haka PDP surutune kawai take na jam'iyyar da ta kama hanyar Lalacewa. “It’s indeed scandalous that while Nige...
Shugaba Buhari ya sanya dokar daurin watanni 6 ga masu karya dokar Coronavirus/COVID-19

Shugaba Buhari ya sanya dokar daurin watanni 6 ga masu karya dokar Coronavirus/COVID-19

Siyasa
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya amince da daurin watanni 6 ga maau karya dokar dakile cutar Coronavirus/COVID-19.   A yau, Laraba ne shugaban ya sakawa wannan dokar tasa hannu wadda ta tanadi daurin watanni 6 ko tara ko kuma duka ga duk wanda aka samu ya takata.   Sannan an baiwa jami'an tsaro umarnin su tabbatar da wannan doka a fadin Najeriya. Restrictions on Gatherings 1. At all gatherings, a physical distance of at least two metres shall be maintained at all times between persons. 2. Notwithstanding the provision of Regulation 1, no gathering of more than 50 persons shall hold in an enclosed space, except for religious purposes, in which case the gathering shall not exceed 50% capacity of the space. 3. All persons in public gatherings, whether in encl...