fbpx
Sunday, March 7
Shadow

Tag: kaduna

DSS sun kai samame maboyar ‘yan Bindiga a Kaduna inda suka kwato makamai da yin babban kamu

DSS sun kai samame maboyar ‘yan Bindiga a Kaduna inda suka kwato makamai da yin babban kamu

Tsaro
Hukumar 'yansandan farin kaya ta SSS sun tashi wata maboyar 'yan Bindiga a Kaduna inda suka kwato makamai.   Maboyar inda wasu gaggan 'yan Bindiga 7 ne ke buya kuma DSS ta kama wasu 'yan Bindigar wanda dasu ne aka kitsa shirin sace dalibai a Kaduna, Zamfara da jihar Naija.   Hakanan jami'an tsaron sun kuma yi musayar wuta da wasu daga cikin 'yan Bindigar inda suka kashe su a yankin Birnin Gwari.   PRNigeria ta ruwaito cewa, da yawa sun tsere da raunukan Bindiga. Kakakin hukumar, Peter Afunanya ya tabbatar da faruwar lamarin.   “During one of the latest intelligence operations, the secret service also recovered a general-purpose machine gun, rocket launcher, a rocket-propelled grenade, AK 47 rifles and magazines at Panbeguwa Town, Kubau Local Gove...
Soja ya kashe yaro dan shekaru 10 a Kaduna saboda ya je ciro Mangoro a Bariki

Soja ya kashe yaro dan shekaru 10 a Kaduna saboda ya je ciro Mangoro a Bariki

Tsaro
Wani soja ya kama yaro dan shekaru 10 a jihar Kaduna inda ya lakada masa duka har ya mutu saboda ya je ciro Mangoro a Barikin Kotoko dake kusa da unguwar Hayin Banki.   Sojan ya kama yaron yaje ciro Mangoro amma yaron sai ya tsere. Sojan ya biyo yaron cikin unguwa inda ya kamashi ya tafi dashi barikin ya tsareshi ya rika gana masa Azaba har ya mutu.   Sardaunan Hayin Banki, Malam Ibrahim Hassan Wuyo ya tabbatar da faruwar lamarin inda yace abokan aikin sojan sun nemi ya saki yaron amma ya ki, bayan da ya kasheshi ne sai ya kai gawarsa unguwar Kanawa ya yadda.   Yace zuwa yanzu dai an kama sojan inda aka mikawa 'yansanda shi. Kakakin 'yansandan Jihar Kaduna, Muhammad Jalige ya tabbatar da faruwar lamarin. Inda yace sun fara Binciken lamarin.   “Th...
Gwamnatin jihar Kaduna ta sanar da kashe shugaban ‘yan Bindiga a jihar da Abokan aikinsa

Gwamnatin jihar Kaduna ta sanar da kashe shugaban ‘yan Bindiga a jihar da Abokan aikinsa

Tsaro
Gwamnatin jihar Kaduna ta sanar da kashe Rufai MaiKaji wan shugaban 'yan Bindiga ne da sauran abokan aikinsa.   Hakan na kunshene cikin wata sanarwa da kwamishinan tsaron cikin gida na jihar, Samuel Aruwan ya bayyana.   Aruwan ya bayyana cewa, Rufai Maikaji na da yara dake karkashinsa da sun zarta 100 kuma sune suke kai hare-hare a kauyukan jijar da dama. Yace suna baiwa jama'a tabbacin cewa za'a ci gaba da farautar duk wasu maau laifi.   The aerial missions in which ‘Rufai Maikaji’ and his gang were neutralized were conducted in late February when he (Rufai Maikaji) and the bandits under his command, on sighting ground troops, escaped from Anaba village of Igabi LGA where they killed some citizens, burnt houses and kidnapped some locals. “The prompt res...
Sojoji sun kama mutane 9 da ake zargi da hannu a mummunan hari a kauyen Kaduna

Sojoji sun kama mutane 9 da ake zargi da hannu a mummunan hari a kauyen Kaduna

Tsaro
Sojojin ‘Operation Safe Haven’ sun ce sun cafke mutum tara da ake zargi da hannu a mummunan harin a karamar hukumar Zangon Kataf da ke jihar Kaduna.   Kwamishinan Tsaron Cikin Gida da Harkokin Cikin Gida, Mista Samuel Aruwan ne ya bayyana hakan a cikin wata sanarwa a ranar Laraba, NAN ta ruwaito. Aruwan ya tunatar da cewa wasu ‘yan bindiga dauke da makami sun kai hari a kauyen da yammacin ranar Lahadi. A cewarsa, harin ya yi sanadin mutuwar mutane biyar tare da jikkata da dama. “An kama mutane tara da ake zargi, bayan ci gaba da bin diddigin da sojoji suka yi. “Mun kuma gano wani nau'in makamai daga kungiyar. "A halin yanzu, an mika su ga 'yan sanda don bincike," in ji shi
Sojojin Najeriya sun kama ‘yan Bindiga 5 a Kaduna

Sojojin Najeriya sun kama ‘yan Bindiga 5 a Kaduna

Tsaro
Yan bindiga 5 a jihar Kaduna sun shiga hannun jami'an tsaro.   Kakakin 'yansandan jihar, ASP, Muhammad Jalige ne ya bayyana haka a wata sanarwa da ya fitar a ranar Laraba.   Ya bayyana cewa wani mazaunin Garin Pambeguwa ne ya kai musu rahoto cewa an sace dan uwansa har ya biya kudin Fansa Miliyan 4 amma duk da haka 'yan Bindigar suka ki sakinsa inda suka ce sai ya kara biyan Miliyan 1, daga baya ma suka kasheshi.   Yace sun shiga aiki inda suka kama wanda yayi garkuwan kuma daga baya ya kaisu suka kama wasu mutane 4.   “It is, however, disheartening that the said amount was paid but the abductors failed to release the victim. Rather, they demanded for an additional N1 million which the family obliged but yet, could not secure the freedom of the v...
Matatar mai ta Kaduna za ta ci gaba da aiki a watanni 3 na farko na shekarar 2023>>Manajan Darakta Na KRPC

Matatar mai ta Kaduna za ta ci gaba da aiki a watanni 3 na farko na shekarar 2023>>Manajan Darakta Na KRPC

Siyasa
Matatar mai ta Kaduna ana sa ran za ta ci gaba da aiki nan da zangon farko na shekarar 2023 bisa la’akari da ci gaban shirin gyara matatun da kuma lokacin da aka tsara, Manajan Daraktan, Kamfanin matatar mai na Kaduna (KRPC) Engr. Ezekiel Osarolube ya fada a ranar Litinin. Osarolube ya ce burin shine a cimma nasarar yin amfani da kashi 90 cikin 100 bayan an gyara, wanda zai kara karfin matatar cikin gida da kuma rage shigo da kayayyakin man fetur sosai, ta yadda zai adana ajiyar kasar na kasashen waje. An ruwaito cewa matatar Kaduna, wacce aka fara aikinta a shekarar 1980 ta ci gaba da aiki har zuwa shekarar 2017 lokacin da wata babbar matsala ta faru. Matatar a cewar MD ta yi aiki ne na kwanaki tara a cikin watan Yunin 2019 har zuwa lokacin da danyen mai da ke cikin matatar ya kare....
Yan Bindiga sun lalata guraren Ibada da gidaje 2 a Kaduna

Yan Bindiga sun lalata guraren Ibada da gidaje 2 a Kaduna

Tsaro
Yan Bindiga sun lalata gidaje 2 da wata coci a harin da suka kai karamar hukumar Kajuru dake jihar ta Kaduna.   Hakan na kunshene a cikin wata sanarwa da kwamishina harkokin tsaron cikin gida na jihar, Samuel Aruwan ya fitar.   Lamarin ya farune a Kauyen Kikwari inda bayan samin bayanan sirri jama'ar garin suka tsere. Gwamnan jihar Kaduna yayi Allah wadai da lamarin.   Yasha Alwashin daukar mataki sannan kuma ya baiwa hukumar bada agajin gaggawa ta jihar Umarnin dubawa da tantance asarar da aka yi da kuma daukar matakin da ya dace.   ”Security agencies have reported that armed bandits razed the building of the Holy Family Catholic Church, and two homes, in Kikwari village, Kajuru local government area.”   “According to the report recei...
Yanda Magidanci ya bankawa gidansa wuta ya kone Kurmus dan kada ya barwa ‘ya’yansa gado a Kaduna

Yanda Magidanci ya bankawa gidansa wuta ya kone Kurmus dan kada ya barwa ‘ya’yansa gado a Kaduna

Uncategorized
Wani magidanci, Musa Aga dake unguwar Gwanin Gora ta jihar Kaduna ya babbake gidansa da kansa.   Magidancin yayi hakand bayan da 'ya'yanshi suka tursasa masa cewa sai ya zauna da mahaifiyar su da suka rabu kusan shekaru 20 da suka gabata.   Musa ya bayyana cewa yacewa 'ya'yan nashi ba zai zauna da magaifiyarsu ba amma suka takurashi, suka je ta saman gida ma suka saka kayan Mahaifiyar tasu.   Da aka tambayeshi shin baya tunanin barwa 'ya'yan nasa wani abun Gado ganin cewa ya tsufa, sai yace ai 'ya'yan arziki ake barwa gadon Dukiya, 'ya'yansa kuwa ba na gari bane tunda basa son abinda yake so. Yace sun ce masa ai gidan Ubansu ne kuma dole mahaifiyarsu ta zauna a gidan ubansu, yace to yanzu gashinan babu gidan.   Mutumin wanda tsohon ma'aikacin gwa...
Yan bindiga sun kashe mutum uku a bayan da wasu mazauna kauye suka kashe wani mai baiwa yan fashi bayanai a jihar Kaduna

Yan bindiga sun kashe mutum uku a bayan da wasu mazauna kauye suka kashe wani mai baiwa yan fashi bayanai a jihar Kaduna

Tsaro
Gwamnatin jihar Kaduna a ranar Asabar ta tabbatar da cewa ‘yan bindiga sun kashe mutane uku tare da jikkata wani a karamar hukumar Kajuru da ke jihar. A wata sanarwa a ranar Asabar, Kwamishinan Tsaro na Cikin Gida da Harkokin Cikin Gida, Mista Samuel Aruwan ya ce, “Hukumomin tsaro na binciken hadin gwiwar da ake zargin wasu mazauna yankin da aikatawa tare da wasu‘ yan fashi, yayin wasu hare-hare na baya bayan nan a karamar hukumar Kajuru. ” Ya nuna bakin cikin yadda jerin hare-haren suka fara a Ungwan Sha’awa a karamar hukumar Kajuru, inda ‘yan bindiga suka kashe Ubangida Dogo a gidansa. "A cewar rahoton, dan nasa, Jude Ubangida ya samu rauni daga maharan kuma yana karbar magani a asibiti." In ji sanarwar. “Yayin da‘ yan fashin suka fice daga kauyen, sai suka far ma Ungw...