fbpx
Friday, March 5
Shadow

Tag: kannywood

Bidiyon da Hotuna: Rahama Sadau ta saka wasu zafafan Hotuna saidai a wannan karin bata bari an yi Comment ba ballatana a fadi wani abu da bai dace ba

Bidiyon da Hotuna: Rahama Sadau ta saka wasu zafafan Hotuna saidai a wannan karin bata bari an yi Comment ba ballatana a fadi wani abu da bai dace ba

Nishaɗi, Uncategorized
Tauraruwar fina-finan Hausa,Rahama Sadau kenan a wannan kayataccen Bidiyon nata inda take rausayawa.   Sadau ta saka Bidiyon a shafin ta na sada zumunta inda aka ga ana daukar ta hotuna.   https://www.instagram.com/p/CLgjOZfhLU4/?igshid=1vjl5h0oyrykk Hakanan ta saka wasu hotuna masu daukar hankali saidai a wannan karin bata bada damar ayi Comment ba saboda karma wani ya fadi maganar da bata dace ba.   A baya dai Rahama Sadau ta saka wasu hotuna da suka nuna gadon bayanta wanda har suka kai ga an yiwa fiyayyen Halitta batanci akansu wanda hakan yasa akai ta Allah wadai da lamarin.   Saidai a wancan karin Sadau ta fito ta bada hakuri inda tace badan a yiwa Annabi(SAW) batanci ta saka hoton ba, Sadau har kuka ta yi tace ta daina. &n...
Za a hana ɗora fina-finan Kannywood da ba a tantance ba a Youtube

Za a hana ɗora fina-finan Kannywood da ba a tantance ba a Youtube

Nishaɗi
Wata sanarwa da Hukumar Tace Fina-finai ta Ƙasa wato National Film and Video Censors Board ta ja kunnen furodusoshin Kannywood kan fitar da fina-finai da waƙoƙi da suke yi a shafin Youtube ba tare da hukumar ta tantance su ba. Sanarwar mai ɗauke da sa hannun Umar G. Fage, muƙaddashin babban jami'in da ke kula da shiyyar arewa maso yammacin Najeriya a hukumar ta ce, haƙƙin hukumar ne ta bai wa duk wani mai shirya fim lasisin fitar da ko wane irin bidiyo. Umar G. Fage ya shaida wa BBC cewa masu shirya fina-finan sun saɓa wa sashe na 5 (1), 33 (1) na dokar hukumar ta 1993, cap. N40 LFN 2004 da kuma Dokar 2008. "Don haka duk wanda ya saki fim ko bidiyo a shafin Youtube ya yi laifi kuma yana iya fuskantar hukunci saboda dokar ta ce ne a ko ta wani nau'i mutum zai fita...
Bidiyon Laila ta Shirin Labarina tana tuka jirgin Ruwa: Tace ba zata iya cire abin hancin ta ba saboda tana sonshi

Bidiyon Laila ta Shirin Labarina tana tuka jirgin Ruwa: Tace ba zata iya cire abin hancin ta ba saboda tana sonshi

Nishaɗi
Tauraruwar fim din Labarin, Maryam Musa Waziri da aka fi sani sa Laila ta wallafa wasu hotuna da Bidiyonta inda ta je yawon shakatawa.   An ganta a wani karamin babur na jirgin ruwa, inda ta bayyana cewa itace ke tukawa.   Masoyanda da dama sun yaba. Saidai wasu sun yi kira da cewa ta cire abin hancinta. Amma Maryam ta yi ta nanata musu cewa ba zata cire ba saboda tana sonshi. https://www.instagram.com/p/CLU8GCkHOK_/?igshid=zhnrgf0enh5b   https://www.instagram.com/p/CLU7Tezn6K2/?igshid=1s99q2m7v00nl   https://youtu.be/hp59kEVEfmI