fbpx
Friday, March 5
Shadow

Tag: kannywood

BIDIYON TSARAICI: Maryam Booth Ta Maka Tsohon Saurayinta A Kotu , Ta Nemi Ya Biya Ta Miliyan 300

BIDIYON TSARAICI: Maryam Booth Ta Maka Tsohon Saurayinta A Kotu , Ta Nemi Ya Biya Ta Miliyan 300

Nishaɗi
Sananniyar jarumar finafina Hausa, Maryam Booth, ta maka tsohon saurayinta, Ibrahim Ahmed Rufai a gaban kotu sakamakon zarginsa da ta ke da yada bidiyon tsiraicinta ba tare da izininta ba kamar yadda Daily Nigeria ta ruwaito. Idan za mu tuna, makonni kadan da suka gaba ne kafafen sada zumuntar zamani suka hautsine da bidiyon tsiraicin jarumar. Lamarin da ya jawo martani da cece-kuce daga jama'a masu tarin yawa. Bayan kwanaki kadan da walllafa wannan bidiyon, jarumar ta fito ta bayyana wanda ta ke zargi da wannan aika-aikar. Ta ce tsohon saurayinta kuma matashin mawaki Deezell ne da wannan aika-aikar. A don haka ne kuwa jarumar ta sha alwashin daukar matakin shari'a a kan tsohon saurayin nata da ya ci amanarta. A karar da ta shiga a ranar 27 ga watan Fabrairun 2020 a gaban w...
Duk Wanda Ya Fitar Da Bidiyon Tsaraici Na, Sai Allah Ya Saka Min>>Safara’u Kwana Casa’in

Duk Wanda Ya Fitar Da Bidiyon Tsaraici Na, Sai Allah Ya Saka Min>>Safara’u Kwana Casa’in

Nishaɗi
Jarumar finafina Hausa wadda ta fito cikin shirin Kwana Casa'in, wacce aka fi sani da Safarau ta yi Allah wadai ga masu zaginta a kafafen sada zumunta saboda wani bidiyon ta da ya fita aka nuno ta tsirara. Jarumar ta bayyana hakan ne a wani gajeren bidiyo inda aka nuno jarumar na sharbar kuka tana cewa duk wanda ya tona asirin wani shi ma nasa ba zai rufu ba. Jarumar ta ce "abin haushi mutane sai su rinka zagin 'ya'yan mutane a soshiyal midiya? Tace ku yi ta yadawa. Duk wanda ya yi min shi ma idan Allah ya yarda kafin ya mutu sai an yi wa 'yar uwarsa". Ta kuma kara da cewa insha Allah duk wanda ya fitar da wannan bidiyon sai Allah ya saka mata.
A daina yi wa ‘yan fim kuɗin goro>>Khadija Yobe

A daina yi wa ‘yan fim kuɗin goro>>Khadija Yobe

Nishaɗi
  WATA sabuwar 'yar wasa ta yi kira ga jama'a da su daina yi wa 'yan fim kallon bai-ɗaya har su na ɗauka cewa duk halin su ɗaya idan wani ya yi abin da bai dace ba. Wadda ta yi wannan tsokacin wata ce mai suna Khadija Alhaji Shehu, wadda aka fi sani da Khadija Yobe. Jarumar 'yar shekara 25 ta yi wannan kalami ne a lokacin da ta ke zantawa da mujallar Fim a Kano kwanan nan. Ita dai Khadija Yobe, ana yi mata ganin ta shigo harkar fim da ƙafar dama domin kuwa duk da yake ba ta daɗe a ciki ba, amma ta samu shiga cikin manyan finafinai. Hakan ya nuna cewar ita ma nan gaba kaɗan za ta iya shiga cikin sahun manyan jaruman da ake damawa da su. Ba abin mamaki ba ne idan har hakan ta kasance, domin kuwa da ilimin ta Khadija ta shigo Kannywood. Ta na da digiri a fannin gudana...

Hoton A’isha Tsamiya tana karatun kur’ani a kasar Saudiyya, inda taje aikin Umrah: Wani yace idan Anyi dan Allah, ba sai an tallataba…”

Uncategorized
Tauraruwar fina-finan Hausa, A'isha Aliyu Tsamiya kenan take karatun kur'ani a kasar Saudiyya inda taje aikin Umrah, ta saka wannan hoton nata a dandalinta na sada zumunta da muhawara inda muatane da dama suka mata fatan Alheri da kuma Allah ya amsa Ibada. A yayin da da dama suka mata fatan Alheri, wani kuwa cewa yayi " In Anyi dan Allah ba sai an tallata ba, inko dan a ganine toh mun gani amma ba lada" Wani kuwa cewa yayi "Sekace gaske"

Maryam Gidado ta shiga jami’ar koyi da kanka ta NOUN

Uncategorized
Tauraruwar Fina-finan Hausa Maryam Gidado ta samu shiga jami'ar nan ta koyi da kanka wadda ake kira da NOUN a takaice, reshen jihar Bauchi, jarumar dai bata bayyana ko yaushe ta fara karatunba ko kuma menene take karantaba. Amma ko ayau ta saka wannan hoton na sama a dandalinta na sada zumunta da muhawara inda ta rubuta gani a hanyar makaranta. Muna mata fatan Alheri da kuma Allah ya bada sa'a.