fbpx
Sunday, April 18
Shadow

Tag: Kayan Abinci

Jihohin da kayan abinci suka fi tsada a Najeriya>>NBS

Jihohin da kayan abinci suka fi tsada a Najeriya>>NBS

Kasuwanci
Hauhawar farashin kayayyaki a Najeriya ya bambanta tsakanin jihohin ƙasar kamar yadda rahoton hukumar ƙididdiga ta kasar ya nuna. Rahoton na hukumar ƙididdigar ta Najeriya wato NBS ya ce an samu hauhauwar farashin da ya kai kashi 17.33 cikin ɗari a watan Fabrairun da ya wuce. Alƙaluman sun nuna cewa tashin farashin ya ƙaru ne da kashi 1.54 a Fabrairun 2021 idan aka kwatanta da kashi 1.49 a watan Janairu. Kuma farashin kayan abinci ya tashi da kashi 21.79 a Fabrairun da ya gabata idan aka kwatanta da kashi 20.57 a watan Janairu. Hukumar ta ce wannan ne karon farko da aka samu irin wannan tashin farashi a cikin shekaru hudu da suka wuce. Alƙaluman hukumar sun nuna farshin kayan abinci ya yi tashin gwauron-zabo a makwanni biyun da suka wuce lokacin da k...
Farashin kayan abinci ya karu a Najeriya da kaso 16.47

Farashin kayan abinci ya karu a Najeriya da kaso 16.47

Kasuwanci
Ma'aunin da ake gwada farashin kayan Abinci a Najeriya ya kai kaso 16.47 cikin 100 a watan Janairu na shekarar 2021 idan aka kwatanta da shekarar 2020.   Hakan na nuna cewa an samu karin kaso 0.71 ida  aka kwatanta da farashin kayan Abincin a watan Disamba na shekarar 2020 da ya gabata.   Kayan Abincin da suka kara farashi sun hada da Burodi, Fulawa, Kifi, nama, Kayan Marmari, Kifi da Sauransu.
Farashin kayan Abinci sun tashi a Watan October>>NBS

Farashin kayan Abinci sun tashi a Watan October>>NBS

Kasuwanci
Hukumar Kididdiga ta kasa, NBS ta bayyana cewa farashin kayan Abinci sun yi tashin Gwauron zabi a watan October da ya gabata.   Hakan na kunshene cikin sanarwar da NBS ta fitar a jiya, Talata. Kayayyakin da NBS tace farashin su ya tashi sun hada da kwai da Shinkafa, Doya. “Selected food price watch data for October 2020 reflected that the average price of one dozen of agric eggs medium size increased year-on-year by 5.48 per cent and month-on month by 1.47 per cent to N487.81 in October 2020 from N480.76 in September 2020.
Farashin Kayan Abinci ya tashi a jihar Taraba

Farashin Kayan Abinci ya tashi a jihar Taraba

Kasuwanci
Farashin kayan abinci ya yi tashin gwauron zabi a jihar Taraba, kamar yadda Aminiya ta gano a ranar Lahadin nan. An lura cewa an samu hauhawar farashin kayan abinci a kowane mako a duk fadin jihar. Buhun masara mai nauyin 100kg yanzu yakai N12,000 yayin da ake sayar da na karamar shinkafa tsakanin N12,000 zuwa N14,000. Amma makonni biyu da suka gabata, an sayar da buhunan masara iri daya da shinkafar paddy kan N7,000 da N9,000 bi da bi. Farashin sauran kayan gonar suma yayi tsada. Hakanan karin ya shafa harda wake, waken soya, dawa, gero da kuma masara dawa. A yawancin kasuwannin hatsi da aka ziyarta a jihar, an ga daruruwan manyan motoci dauke da kayan gona kuma suna tafiya wurare daban-daban. 'Yan kasuwar da suka zanta da Aminiya a ranar Lahadi sun dora alhakin lam...
Kwanannan Kayan Abinci zasu yi sauki Raba-Raba>>Manoma sukawa ‘yan Najeriya Albishir

Kwanannan Kayan Abinci zasu yi sauki Raba-Raba>>Manoma sukawa ‘yan Najeriya Albishir

Kasuwanci
Kungiyar Manoma ta AFAN ta yiwa 'yan Najeeiya Albishir din cewa kwanannan kayan Abinci zasu yi sauki daga tsadar da suke dashi a yanzu.   A kididdigar da NBS ta fitar ta bayyana cewa kayan abinci sun kara tsada a watan Satumba sannan suka ci gaba da hauhawa.   Shugaban kungiyar AFAN, Kabir Ibrahim ya bayyana cewa saboda yabanyar da aka samu kayan Abinci zasu fara sauki kuma a wasu guraren musamman kauyuka tuni Farashin kayan Abincin suka fara sauka.   Yace misali buhun masara da ake sayar dashi akan Dubu 17 zuwa 20 a yanzu ana samunshi Dubu 15 a wasu kasuwannin.   “We know that prices will come down and in some places, the cost of food is gradually reducing, particularly in interior or remote locations where harvesting has commenced.   ...